Monday, December 16
Shadow

Yadda mace zata gane tanada ni ima

Mace zata gane tana da ni’ima ta hanyoyi da yawa kamar yanda zamu zayyana a kasa:

Idan kina da mazaunai madaidaita: Mace me mazaunai madaidaita watau ba masu girma sosai ba kuma ba kanana ba ana sakata cikin masu ni’ima.

Idan kina da Nononuwa madaidaita: Macen dake da madaidaitan Nonuwa itama ana sakata cikin mata masu ni’ima.

Mace me shekin Fuska: Macen da ke da shekin fuska na daga cikin wadanda ake sakawa cikin masu ni’ima.

Mace me kakkauran lebe: Mace me kakkauran lebe musamman wadda ta iya kula dashi tana shafa masa jan baki ko lipstick yana sheki a ko da yaushe na daya daga cikin wadda ake bayyanawa da me ni’ima.

Karanta Wannan  Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima'i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Mace me Madaidaiciyar dundunniya: Macen dake da madaidaitan dunduniya na daya daga cikin wadanda ake bayyanawa a matsayin me ni’ima.

Mace me gashi: Macen dake da gashi me sheki da tsawo na daga cikin wadanda ake bayyanawa a matsayin masu ni’ima.

Mace me ruwa: Macen dake da ruwan ni’ima watau gabanta na kawo ruwa sosai ta yanda ba sai an yi amfani da mai ba wajan jima’i hakan na tabbatar da cewa tana da ni’ima sosai.

Macen da ta iya kwanciya: Macen da ta iya kwanciya da kuma nishin jin dadi da tarairayar namiji a gado na daga cikin wadda ake sakawa a matsayin wadda ke da ni’ima.

Karanta Wannan  Ya ake gane mace 'yar iska

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *