Kasar Israela ta sanar da kashe shugaban kungiyar Hamass Yahya Sinwar a wani bata kashi da sojojin Israelan IDF suka yi dashi.
Rahoton yace an iskeshi ne da wasu dogarawansa 2 inda aka bude musu wuta.
Yahya Sinwar dai an haifeshine a sansanin gudun Hijira kuma ya taso yana yaki da nemawa kasarsa ‘yanci har mutuwarsa.