Sunday, January 5
Shadow

Kalli Bidiyo: An zane dalibi dan makarantar Sakandare bayan da ya rubutawa malamarsa wasikar yana sonta

Wani dalibi dan makarantar Sakandare ya gamu da hukunci bayan da ya rubutawa malarsa wasikar cewa yana sonta.

Dalibin me suna Ayomide ya saka takardar soyayyar a cikin littafinsa ne ya mikawa malamar inda ita kuma ta sanar da hukumar makarantar.

Tuni dai aka kamashi aka hukuntashi.

Karanta Wannan  Akwai Yunwa a Najeriya>>Inji Fasto Emmanuel Udofia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *