Monday, December 16
Shadow

Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga jihar Gombe na cewa farashin Buhun shinkafa ya kai Naira Dubu 160 a yayin da matsalar wutar lantarki ta kara tsananta.

Daya daga cikin dillan shinkafar, Mr Usman Sani ya bayyana cewa, farashin shinkafar ya tashine saboda karancinta a kasuwa da kuma matsalar wutar lantarki da aka shiga.

Hakanan wasu masu harkar shinkafar a jihar sun bayyana cewa matsalar wutar lantarkin tasa sun kulle kamfanoninsu.

Lamarin rashin wutar lantarki dai yayi kamari matuka inda sai da gwamnonin Arewa suka yi zama na musamman akan matsalar.

Karanta Wannan  Za a binne gawar tsohon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya a Abuja ranar Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *