Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyo: Ganin kare yana cin Bulo ya baiwa mutane mamaki

Wani Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga Kare yana cin Bulo.

Mutane da dama sun alakanta hakan da yanayin matsin tattalin arziki da ake ciki.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  An shirya gagarumar zanga-zanga ranar 4 ga watan Fabrairu saboda karin kudin kiran waya da kaso 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *