Saturday, May 17
Shadow

Hotuna: Sojan Najeriya ya ajiye aiki bayan shekaru 11, Ji abinda ya fada

Wani Sojan Najeriya ya ajiye aiki bayan shekaru 11 yana aikin na Soja.

Ya bayyana cewa, yana alfahari da aikin kuma bai yi nadamar bari ba.

https://twitter.com/optama/status/1851985467274858662?t=8XTyq468UB9TAtyQ3wZ1Kg&s=19

Sojan dai ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa kuma ya yadda da amincewa da shugabancin hukumar soja ta Najeriya sannan yana jinjinawa sojojin dake ci gaba da bayar da rayuwarsu dan gina kasa.

Saidai ya bayyana cewa shi zai canja sana’a ne shiyasa ya dauki wannan mataki.

Karanta Wannan  Fiye da ɗalibai miliyan 1.5 sun samu ƙasa da maki 200 a jarrabawar UTME ta 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *