Saturday, October 3
Shadow

Mataimakin shugaban kasa da Shugaban sojoji na Riko sun jewa shugaba Tinubu ta’aziyyar shugabab sojoji da ya rasu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban sojoji na riko Lt. General Olufemi Oluyede sun jewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta’aziyyar shugaban sojoji da ya mutu.

Kowannensu ya kaiwa shugaban ziyara ne a lokuta daban-daban.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Ya'yan Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun suna waka akan kin Maulidi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *