Rahotanni da hutudole ke samu na cewa an gyara wutar lantarkin babban birnin tarayya Abuja.
Hukumar TCN ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta yi.
Tacw sauran yankunan ma ana kan kokarin gyara wutar tasu.