Radda yace, yayi karin motocin bus guda 20 ga hukumar sufuri domin magance matsalolin ababen hawa da Al’ummar Jihar ke fuskanta.
Ya kara da cewa, Wannan yunƙurin ya yi daidai da sadaukarwar da yake yi domin ganin ya saukaka ma al’umma, duba da yanayin tsadar ababen hawa a Jihar Katsina.
Daga
Muftahu Yahaya Mai Dandarani