Thursday, August 6
Shadow

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda, Ya ƙaddamar da motocin sufuri a Jihar Katsina

Radda yace, yayi karin motocin bus guda 20 ga hukumar sufuri domin magance matsalolin ababen hawa da Al’ummar Jihar ke fuskanta.

Ya kara da cewa, Wannan yunƙurin ya yi daidai da sadaukarwar da yake yi domin ganin ya saukaka ma al’umma, duba da yanayin tsadar ababen hawa a Jihar Katsina.

Daga
Muftahu Yahaya Mai Dandarani

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Idan na auri ragon Namiji wanda bai iya biyamin Bukata Nasan Wuta zai kai ni dan Wallahi maza zan rika bi>>Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *