Monday, December 16
Shadow

Nan da shekarar 2074 Najeriya sai ta fi kasashen Saudiyya, Ingila, Canada da Japan karfin tattalin Arziki>>Inji Bankin Kasar Amurka

Bankin kasar Amurka,Goldman Sachs ya bayyana cewa nan da shekarar 2074 Najeriya sai tafi kasashen Canada, Saudiyya, Ingila da Spain karfin tattalin arziki.

Bankin ya wallafa kasashen da zasu kasance mafiya karfin tattalin arziki nan da shekarar 2074 kamar haka:

Projection of world’s biggest economies in 2075.

China: $57 trillion
India: $52.5 trillion
United States: $51.5 trillion
Indonesia: $13.7 trillion
Nigeria: $13.1 trillion
Pakistan: $12.3 trillion
Egypt: $10.4 trillion
Brazil: $8.7 trillion
Germany: $8.1 trillion
Mexico: $7.6 trillion
UK: $7.6 trillion
Japan: $7.5 trillion
Russia: $6.9 trillion
Philippines: $6.6 trillion
France: $6.5 trillion
Bangladesh: $6.3 trillion
Ethiopia: $6.2 trillion
Saudi Arabia: $6.1 trillion
Canada: $5.2 trillion
Turkey: $5.2 trillion
Australia: $4.3 trillion
Italy: $3.8 trillion
Malaysia: $3.5 trillion
South Korea: $3.4 trillion
South Africa: $3.3 trillion
Thailand: $2.8 trillion
Colombia: $2.6 trillion
Poland: $2.5 trillion
Argentina: $2.4 trillion

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Gwamnatin Tinubu ta fara sayar da buhun shinkafa a kan farashin dubu Arba'in N40,000

(Source: Goldman Sachs)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *