Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman Al Saud a kasar Saudiyya inda yake halartar taron kungiyar kasashen Musulmai.