A kasuwar canji ta gwamnati a ranar Alhamis, farashin Naira ya fadi inda aka sayi dalar Amurka akan Naira N1,650.20.
Hakan na zuwa ne a yayin da tsadar rayuwa ta addabi ‘yan Najeriya.
Tashi da faduwar farashin dala na daya daga cikin abubuwan dake kawo hauhawa da faduwar darajar Naira.
Allah shi bamu abinyi