An gano yanda wasu ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a Lagos.
Daya daga cikin ‘yan matance akawa bidiyo tana nuna jariran na boge.
An sha zargin mabarata da amfani da wasu hanyoyin yaudara da yawa dan karbar sadaka daga hannun mutane.