Monday, April 6
Shadow

ALHAMDULILLAH: Sheik Maqari Ya Zama Mutum Na Farko Da Ya Fi Kowa Ilmin Hadisi A Fadin Afrika

An zaɓi Farfesa Maqari daga Nijeriya a matsayin wanda ya fi kowa ilimin sanin Hadisan Manzan Allah SAW a kaf Nahiyar Afrika.

Babbar Jami’ar Musulunci ta farko wacce aka fi sani da Jami’atul Al’azahar dake ƙasar Masar ce ta ayyana babban limamin masallacin kasa Fafesa Maqari a matsayin wanda ya fi kowa ilimin sanin Hadisan Annabi da na Fiqhu.

Wace fata kuke masa?

Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Yanda aka kama Wani Fasto wanda da ya gama wa'azi da rana a coci, sai ya koma da dare ya zama boka yana sihiri da sassan jikin mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *