Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Cika Shekara 75 Cif A Duniya.
A yau Laraba ne 25 ga watan Disamba, 2024, tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ke cika shekaru 75 da haihuwa a duniya.
Wace Irin Fata Za Ku Yi Masa?
Daga Jamilu Dabawa