Saturday, June 27
Shadow

Kasar Afghanistan ta yi dokar hana mata tsayuwa kusa da taga

Kasar Afghanistan ta yi sabuwar dokar hana mata tsayuwa kusa da taga.

A sabuwar dokar, ba’a yadda mace ta tsaya ko ta zauna a kusa da taga ba.

Hakanan an bayar da dokar toshe tagogin gidaje dake fuskantar gidan makwabta.

Dokar ta zo ne a wani yunkuri da kungiyar Taliban dake mulkar kasar ke yi na kiyaye hakkin mata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Hon. Sheikh Isa Ali Pantami ya goge wani Bidiyo daga shafinsa na Facebook da ya jawo cece-kuce sosai wanda aka ga wani malami na cewa duk wanda bai zabeshi ba munafukine

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *