Saturday, June 27
Shadow

An shiga sabuwar shekara a Newzealand

Tuni al’ummar New Zealand suka shiga sabuwar shekara ta 2025, har ma mazauna birnin Auckland sun fara biki kamar yadda sua saba.

Karanta Wannan  Kungiyoyin fafutuka 51 sun nemi EFCC ta kama shugaban jam'iyyar APC Ganduje kan zargin Rashawa da Cin Hanci, an samu Shaidu 143 zasu bayar da shaida akan cewa ya aikata laifin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *