Friday, May 16
Shadow

Bidiyo da Hotuna: Kalli Yanda Ali Jita da Rahama Sadau suke shakatawa a Landan

Taurarin Fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Ali Jita kenan a wadannan hotunan da bidiyo suke shakatawa a kasar waje.

An ga Jita da Rahama dai suna nishadi tare a cikin mota da kan titi.

Ali Jita ne ya saka bidiyon a shafinsa na sada zumunta.

Da yawan mata da maza na masana’antar Kannywood sukan je kasashen waje dan shakatawa.

Karanta Wannan  Sarki Aminu Ado Bayero har ya hakura ya ajiye lema da sanda ya tafi, Wasu ne auka zigoshi ya dawo>>Inji Sani Musa Danja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *