Friday, April 17
Shadow

Hoton: Rahama Sadau tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim shettima

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.

Rahama ta dora hotonne a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Hotuna: Tsohuwar jarumar Kannywood Mansura Isah ta yi aurw, Sadaki Miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *