Wednesday, January 8
Shadow

Hotuna: Hukumar NDLEA ta kama wani dan fim yana Safarar Kwàyà

Hukumar hana sha da fataucin miyagun Kwayoyi NDLEA ta kama wani dan fim din Najeriya me suna Emeka Emmanuel Mbadiwe da miyagun kwayoyi.

An kamashi ne ranar Juma’a, 27 ga watan Disamba na shekarar 2024.

An kama Emeka ne bayan da ya aika yaronshi ya je filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas dan karbomai kwayar da aka aiko masa daga kasar Amurka.

Tuni dai aka tasa keyarsa dan ci gaba da bincike.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ 'Yarta Ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *