Tuesday, February 3
Shadow

Sojoji sun mamaye garin Shinkafi saboda barazanar Bello Turji

Kwanaki kadan bayan da gawurtaccen dan ta’adda, Bello Turji ya kaiwa wasu unguwannin garin shikafi hari, sojoji sun mamaye garin dan samar da tsaro.

Yaran Bello Turji sun kai hari a kasuwar garin inda suka Kashe mutane 2 da yin garkuwa da wasu da dama.

Turji dama yayi Alkawarin kaiwa garin Shinkafi hari idan ba’a saki wasu ‘yan uwansa da aka kama ba.

Turji ya kuma tare motoci biyu ya yi garkuwa da mutanen ciki ya koma mota daya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Maza basu kare ba da mace zata rika neman mace 'yar Uwarta, idan kika samu maza 10 kika basu Naira Dubu-Dubu da gudu zasu rika zuwa har gida>>Inji Tauraruwar Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *