Friday, December 5
Shadow

A wajen rantsuwa, Dramani ya yi suɓul da baka, inda ya kira Tinubu a matsayin shugaban ƙasar Ghana

Wani faifan bidiyo da ake ta yaɗa wa ya dauki dai-dai lokacin da John Dramani Mahama ya yi kuskure ya kira shugaban Najeriya, Bola Tinubu a matsayin “Shugaban Ghana” yayin bikin rantsar da shi a yau, 7 ga watan Janairu.

An rantsar da Mahama mai shekaru 65 a matsayin shugaban kasar Ghana a hukumance, inda ya gaji Nana Akufo-Addo.

Karanta Wannan  A yayin da Ake ci gaba da samun hare-haren 'yan Bìndìgà, Gwnnatin Tarayya tace canjawa tubabbun 'yan Bìndìgàr ra'ayi da mayar dasu cikin jama'a na da matukar muhimmanci wajan kawo zama Lafiya a kasarnan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *