Daga Comr Nura Siniya
Tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari, ya karɓi baƙuncin sabon shugaban ma’aikatan hukumar kula da gidan gyaran hali na jihar Katsina Mr. Umar Baba, a gidansa na Daura dake jihar Katsina
Sabon Kwantirolan NIS Umar Baba, ya ziyarci Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, a ranar 7 ga Janairu, 2025.