Masana ilimin taurari sun bayyana cewa, wani katon dutse zaizo kusa da Duniyarmu kuma idan mutum yayi sa’a, zai iya ganinsa.
Masanan sunce dutsen zai wucene sati me zuwa, watakila ranar Lahadi.
Sannan kuma sunce dutsen ba zai sake dawowa ba sai a shekarar 2087.