Wednesday, December 24
Shadow

A binciken da take yiwa tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami, EFCC tace ta gano Malamin ya saiwa ‘ya’yansa gidajen Sama da Naira Biliyan 4

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta bayyana cewa, ta gano tsohon Ministan shari’a yana da kadarori daban-daban har guda 41 da darajarsu ta kai ta Naira Biliyan 212.

EFCC ta kuma shigar da sabuwar kara inda take tuhumar Malami da dansa, Abdulaziz Malami da laifuka 16 da suka hada da karkatar da kudaden Gwamnati.

Kadarorin da Gwamnatin ta gano a garuruwan Kebbi,Kano da Abuja suke.

ga wasu daga cikinsu hakamr haka:

Rayhaan University and Education
Rayhaan University Permanent Site: N56,000,000,000.00

Rayhaan University Temporary Site: N37,800,000,000.00

Rayhaan University Third Site: N2,450,000,000.00

Rayhaan University Vice Chancellor House: N490,000,000.00

Rayhaan Model Academy: N11,200,000,000.00

Karanta Wannan  Majalisar Kula Da sarautun Gargajiya A Nijeriya Ta Nuna Damuwa Kan Gayyatar Da Aka Yi Wa Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II

Rayhaan Primary and Secondary School: N8,750,000,000.00

Rayhaan Agro Allied Factory & Commercial
Factory Buildings: N4,200,000,000.0

Factory Machines and Plants Units: N10,500,000,000.00

Factory Mosque: N2,450,000,000.00

Rayhaan Mill Staff Quarters (10 units): N1,487,500,000.00

Rayhaan Bustan Building: N3,150,000,000.00

Printing Press: N1,050,000,000.00

Al-Afiya Energy Tanker Garage: N2,450,000,000.00

Amasdul Oil and Gas Ltd Structure: N1,050,000,000.00

Rayhaan Radio: N78,750,000.00

Azbir Brand Properties
Azbir Hotel: N10,325,000,000.00

Gallery: N581,000,000.00

Gardens: N392,000,000.00

Mosque: N252,000,000.00

Azbir Clothing: N350,000,000.00

Azbir Pharmacy and Supermarket: N175,000,000.00

Residential and Foundations
Malami House GRA: N350,000,000.00

Malami House Behind Mobil: N490,000,000.00

Malami Residence Behind Cemetery: N350,000,000.00

Abdulaziz (First Son House): N1,659,000,000.00

Ahbiru (Second Son House): N2,989,000,000.00

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ana sa Ran cikin darennan kasar Ìràn zata yi gwajin makamin Nòkìlìyà

Malami Support Organization Building ADC: N210,000,000.00

Kadi Malami Foundation Building: N56,000,000.00

Rayhaan Security House: N245,700,000.00

Uncompleted 3 Storey Complex: N665,000,000.00

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *