A FADA A CIKA: Sheik Pantami Ya Gwangwaje Wasu Abokan Karatunsa Na Sakandire Da Babura.
Shehin Malamin ya bada baburan ne bayan alkawarin da ya yi musu a yayin da suke taron tsoffin dalibai.