Sunday, September 6
Shadow

A karin Farko tin bayan da aka fitar da Argentina daga gasar World Cup, An ga Messi a bainar jama’a

Rahotanni sun bayyana cewa, a karin farko tun bayan da aka kammala gasar World Cup inda Argentina ta yi rashin nasara.

An ga Messi a bainar jama’a.

An ganshi yana dagawa masoyansa hannu.

Bayan kammala wasan na karshe na gasar World Cup, Messi yayi ta kuka saboda rashin nasarar da ya samu.

Karanta Wannan  Ikon Allah: Kalli Bidiyon wani farin Kumfa daya bayyana a kusa da Jere hanyar Kaduna zuwa Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *