Monday, October 26
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda wata Budurwa data dade bata yi aure ba, daga baya aka daura mata, ta fashe da kukan farin ciki

Wannan wata Budurwa ce da ta dade bata yi aure ba, amma daga baya aka daura mata aure.

An ganta ta fashe da kukan farin cinki.

An ji tana mayarwa da masu gaya mata maganganu marasa dadi akan rashin aurenta martani.

Karanta Wannan  DA DUMI DUMI: Bincike ya tabbatar da cewa Nigeria tafi Samun cigaba a Mulkin Soja, ga jerin Ayyukan da janar Sani Abacha ya yiwa Nigeria a lokacin Mulkin Soja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *