Wednesday, January 7
Shadow

A karshe dai an saki Abba Kyari bayan da ya cika sharuddan beli

An saki DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan yari.

An saki Abba Kyari na tsawon sati biyu daga gidan yarin kuje dan ya sami yayi jana’aizar Mahaifiyarsa data rasu.

Kakakin gidan gyara hali na Abuja, NCoS, Adamu Duza ya tabbatar da sakin Abba Kyari.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Wasu Bata Gari Sun Ķashè Shugaban 'Yan Banga A Yankin Dorayi Dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *