Thursday, September 10
Shadow

A rika hattara, Yarinyar aiki da aka sa ta dafa abinci ta rika taka abincin

Wannan wata yarinyar aikin gidace da aka saka ta dafa abinci.

Saidai me gidan ya dauketa a Bidiyo tana taka abincin bayan ta kammala dafashi.

Lamarin ya dauki hankulan mutane inda akaita Allah wadai da ‘yar aikin.

Karanta Wannan  Cikakken Bidiyon sojannan da aka ga 'yansanda na masa fada a Ofishinsu ya bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *