Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Jami’a ya nemi dalibarsa a ofis dinsa, saidai be san ba ashe tana daukarsa Bidiyon

Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wata daliba na ikirarin malaminta a jami’a ya nemeta

An ganta kamar tana zaune a cikin ofis dinsa.

Saidai ashe tana daukarsa Bidiyo bai sani ba.

Karanta Wannan  Duk da kisan da akawa mutane a jiharsa, Gwamnan Yobe,Mai Mala Buni yana gidansa dake Abuja bai koma jihar tasa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *