Friday, December 26
Shadow

A samu wani ya aureni, wani abune ya matsamin, bayan auren zan yi jawabi>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa tana neman a samu wani ya aureta.

Inda tace waa bukata ce ta taso mata da gaggawa inda tace bayan auren zata yi bayani.

https://twitter.com/Oummiih/status/1989206912865317172?t=1RyZq2FseqNLlst-z-OPpw&s=19
Karanta Wannan  Harin da ya kashe mutum 10 a New Orleans ba na ta'addanci ba ne - FBI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *