Friday, December 26
Shadow

A yayin da ake ymta yada cewa an garzaya da Ganduje Landan Magashiyan, Dansa ya fito yayi bayani

Rahotanni nata yawo cewa, tsohon shugaban jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bashi da Lafiya.

Rahotannin na kara da cewa, wai an garzaya dashi Asibiti a Landan.

Saidai daya daga cikin ‘ya’yansa ya fito ya karyata wannan ikirarin inda yace mahaifinsu na nan lafiyarsa qalau, kamar yanda muka ji daga wata majiya.

Karanta Wannan  Ali Nuhu ya dauki nauyin kula da Adam A. Zango bayan mummunan hadarin motar da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *