
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya saki matarsa Zainab Musa Kwankwaso a bainar Jama’a.
A wani Bidiyo daya watsu sosai a kafafen sada zumunta an ji Gwamnan ya sanar da sakin matar tasa data kaishi kara kotu kan ya saketa ta hanyar Kul’i ta mayar masa da sadakinsa.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda da yawa ke cewa wannan cin fuska ne.