Wannan wasu ‘ya’yan Larabawane da aka ga suna buga kwallo a cikin Msallaci.
Duk da da yawa an yadda abinda suka yi bai dace ba amma wasu sun ce da a Najeriya ne musamman Arewa Allah kadai yasan abinda za’a musu.