Sarkin Yakin sunnah ya bayyana cewa Sheikh Abduljabbar bashi da gata ne shiyasa aka daureshi.
Yace da yana da gata da tuni an sakoshi.
Ya kawo misalin wadanda suka yi abubuwan da suk fi na Abduljabbar muni amma ba’a musu irin hukuncinsa ba.