Saturday, January 3
Shadow

Abin Kunya, Kalli Bidiyon yanda aka hada wasan Jan Igiya tsakanin wadannan zaratan sojojin kasar Ghana da sojojin kasar Faransa amma sojojin Faransa suka yi nasara

An hada wasan jan igiya tsakanin sojojin Qasar Ghana dana Qasar Faransa saidai sojojin Faransa ne suka yi nasara.

An rika alakanta cewa hakan abin kunyane ga Ghanar.

https://twitter.com/cdrafrica/status/1999067993092096489?t=HZY8PjTaex0DXt7I2WohVg&s=19
Karanta Wannan  Alamomin hawan jini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *