Friday, January 16
Shadow

Abu ya girmama, Kalli Bidiyon yanda Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ke bin Adaidaita da gudu yana sayar da garin Danwake

Salon Tallar garin Dan Wake na tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul na kara daukar hankulan mutane.

A wannan karin, an ganshi ne yana bin Adaidaita da gudu, irin dai yanda masu talla a bakin titi ke yi yana sayar da garin danwaken nasa.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ya kamata shuwagabannin Najeriya su yi koyi da halin marigayi Fafaroma na son Talakawa>>Inji Jam'iyyar NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *