Kana neman kudi dan aure, gina gida, sayen mota, gina babban gida daya fi wanda kake ciki, sayen kayan sawa, farantawa iyayenka, da dai sauransu?
To ga addu’ar samun kudi daga bakin da baya karya, farin jakada, cikamakin annabawa da manzanni, Annabi Muhammadu, Sallallahu Alaihi Wasallam.
Wannan addu’a an kawo ta a sunani Tirmizi, da Musnad na Imamu Ahmad.
Addu’ar itace “Allahummagfirli Zambi Wawassi’ili fi daari, wa barikli fi rizqi
Fassarar addu’ar itace ya Allah ka yafemin zunubaina, ka sa min nutsuwa a gidana, inji na wadata dashi, ka saka min albarka a Dukiyata.
Allah ya Arzutamu Duniya da Lahira.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
SALAMU ALAIKUM MALLAM INA NIMAN ADDU’AR DA ZANFITA DAGA CIKIN KUNCI NA TALAUCI.
Inason kudi ya malla