Monday, November 16
Shadow

Ainahin Mahaifiyar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Rahotanni sun bayyana cewa, wannan itace, Bunmi Oshonaike, wadda malamar coci ne, wadda ta wuce matsayin Fasto, Annabiya, suke kiranta(Subhanallahi).

Rahotanni sun ce itace mahaifiya ga dan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, watau Seyi Tinubu.

Rahotanni sun ce Bunmi Oshonaike da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu sun yi soyayya a shekarun 80s inda ta haifi Seyi Tinubu a shekarar 1985

Saidai Ana tantama, inda Wasu Rahotanni ke cewa Shugaba Tinubu ya aureta daga baya ya saketa amma wasu Rahotannin sun ce basu yi aure ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Musa Mai Sana'a ya yiwa Ali Jita zazzafan martani bayan da Ali Jita yayi magana akan tallata gwamnatin APC da yake yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *