
Ana sa ran farashin Gas na girki zai tashi saboda kamfanin dake samar dashi NLNG ya rage kawoshi.
Kamfanin na ci gaba da samun matsalar gudanar da aikinsa ne inda rahotanni suka ce yayi kasa da samar da gas din da kaso 80 cikin 100.
Rahoton yace abinda ya kawo hakan shine yawan fasa bututun man da ake samu.