Monday, December 16
Shadow

Alamomin basir mai tsiro

MENE NE BASUR?

Da farko dai a cikin ďùbuŕàr ‘dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takura su. A lokacin da suka
samu takurawa da yawa, sai su kumbura.

Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi
da takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wa
kaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura,
wanda jijiyar jini ce.
.
Za ka ji ciwo, ko kai-kayi
koma zubar jini.
Wannan shi ake cewa BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau’in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida.
.
.
ALAMUN DA MUTUM ZAI GANE YANA DAUKE DA BASUR
.
Mutum zai rika fama da wadannan matsaloli

Karanta Wannan  Basir ga mai ciki

Kaikayi a dubura da bacin rai.

Fitar jini idan ana bayan gida amma ba tare da anji zafi ba.

Ciwon jiki da rashin sakewa.

Kumburar dubura.

Fitar kashi curi-curi ko dunkule-dunkule tare da wahala.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *