Monday, December 16
Shadow

Alamomin cikakkiyar budurwa

A jiki ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:

  • Nonuwanta zasu ciko
  • Wata Kugunta zai kara girma
  • Gashin gaba
  • Gashin hamata
  • Fuskarta zata rika sheki
  • Muryarta zata kara zama siririya

A halayya ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:

  • Zata rage yawan magana
  • Zata rika kula da kanta fiye da da
  • Wata zata rika kebancewa ita kadai
  • Zata san darajar kanta
  • Zata so yin saurayi.

Wadannan sune alamun cikakkiyar budurwa wanda ba lallai a samesu wajan yarinya ko kwaila ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Karanta Wannan  Hotuna: Ta Hana Saurayinta Rawar Gaban Hantsi A Ranar Aurensa Bayan Ta Gano Ya Yaudare Ta Zai Auri Wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *