Monday, December 16
Shadow

Alamomin nakuda

Akwai alamomin nakuda da yawa, ga wasu daga cikinsu kamar haka:

Jin matsewa a gabanki, zai rika matsewa yana budewa. Zaki rika jin shi kamar lokacin da kike jinin al’ada.

Yayin da ruwa me kauri ya zubo daga gabanki.

Ciwon baya.

Jin kamar zaki yi kashi wanda hakan yana faruwane saboda yanda kan danki ke shirin fitowa waje.

Da kin fara jin wannan alamomi to a garzaya a tafi Asibiti ko a kira ungozoma.

Sauran Alamomin sun hada da zubar da jini.

Abin cikinki ya daina motsi sosai.

Karanta Wannan  Cikin wata biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *