Sunday, January 11
Shadow

Allah fa yace idan an muku Laifi ku yafe>>Inji Wannan Barawon wayar bayan da ya shiga hannu

Wani Barawon waya da ya shiga hannu ya koma yiwa mutane wa’azi.

Barawon yawa abokinsa da ya bashi waje ya zauna a gidansa satar wayane.

Saidai an jishi yana cewa Allah fa yace ku yafe idan an saba muku.

Kalli Bidiyon matashin anan

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMINSA: Mawaki Rarara Zai Auri A'isha Humaira A Gobe Juma'a?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *