Wednesday, November 18
Shadow

Allah me Iko:Kalli Bidiyon yanda dandazon kudan zuma ya mamaye wasu sassa na kasar Israyla

Rahotanni daga kasar Yahudawan Israyla na cewa wasu dandazon kudan zuma sun bayyana inda aka ga sun mamaye wasu sassa na kasar.

Bidiyon faruwar lamarin ya mamayr kafafen sadarwa inda mutane ke ta muhawara akai.

Wasu dai sun rika danganta abin da cewa, kamun Allah ne, wasu kuma suka ce sakayya ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Akwai wadanda suka fini kudi a Najeriya>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *