Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Messi ya tsaya yana hira da dan jarida Gurgu, da yawa sun jinjinawa saukin kansa

Bayan fitar da kasar Egypt daga gasar World Cup a jiya da ci 3-2.

Lionel Messi a yayin da yake barin filin wasan ya tsaya ya yi hira da wani dan jarida gurgu.

Hakan ya jawo masa yabo inda ake cewa bashi da girman kai.

Karanta Wannan  Gwanin Birgewa: Kalli Yanda wani dan Kano, Adnan Musa Ibrahim ya kera jirgin sama marar matuki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *