Saturday, June 27
Shadow

Allah Sarki: A karin farko tun bayan tsareshi, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi magana

Bidiyon Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jawabi ya bayyana.

Hakan na zuwane a karin farko tun bayan da ICPC da EFCC suka tsareshi bayan da ya amsa gayyatarsu.

Me magana da yawun Malam Nasiru ne ya wallafa Bidiyon jawabin nasa a shafinsa na X.

An jishi yana jawo hankalin mutane da su rungumi hanyar Lumana ta warware matsala, idan wata rashin jituwa ko wani abin damuwa ya samu, a kaiwa Hukuma, kamar yanda yace.

Saidai da Alama an dauki Bidiyon ne tun kamin ya shiga hannun EFCC amma sai yanzu aka sakeshi.

Karanta Wannan  Likitoci 550,000 ne suka rage a Najeriya, gida 16,000 sun tsere zuwa kasashen Turawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *