Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka samu hatsaniya a Gidan Gwamnatin Kano inda wasu matasansuka ce basa son Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso

Wannan Bidiyon wasu matasa ne a jihar Kano da aka gansu a jikin gidan Gwamnatin jihar suna fadar cewa basa yin Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso.

Anga Bidiyon yanda wani dan siyasa ya sha da kyar a hannun Matasan.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Kalli Bidiyon: Yanda Wani matashi ya shiga makara ya daga waya wai yana kiran Azarailu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *